Kayan HaÉ—i:
1 cup dabino
1 cup greated coconut
Sugar
Matakai
Da farko zaki surfa aya ki rege ki wanke duk ki cire kasar da tattinta seki gyara Dabino duk ki cire kwallonsa seki gurza kwakwa ki hade su kisa a blender ki markade seki tace kisa suga da kankara asha.